IQNA - Babban magatakardar kungiyar Hizbullah ya yi watsi da kiraye-kirayen da kungiyar gwagwarmayar ta ke yi na kwance damarar makamai, yana mai jaddada cewa kamata ya yi gwamnatin kasar Lebanon ta ba da fifiko wajen tinkarar hare-haren wuce gona da iri da Isra'ila ta dauki tsawon shekaru ana yi.
Lambar Labari: 3493670 Ranar Watsawa : 2025/08/06
IQNA - An gudanar da taron manema labarai da ke bayyana shirin kungiyar Mahfal TV a Tanzania.
Lambar Labari: 3493260 Ranar Watsawa : 2025/05/16
Tehran (INQA) Bayan mutuwar wasu matasa uku da suka haddace kur'ani baki daya a kasar Libya, Abdulhamid Al-Dabibah, firaministan gwamnatin hadin kan kasa na kasar, ya jajantawa kan wannan lamari mai ratsa zuciya.
Lambar Labari: 3487605 Ranar Watsawa : 2022/07/28
Tehran (IQNA) Kungiyar malaman musulmi ta lardin Diyala da ke gabashin kasar Iraki ta aike da sako ga Massoud Barzani, shugaban jam'iyyar Kurdistan Democratic Party ta Iraki, inda ta bukace shi da ya kori 'yan kungiyar Mossad daga yankin Kurdawa nan take a yau 17 ga watan Maris.
Lambar Labari: 3487070 Ranar Watsawa : 2022/03/18